fidelitybank

‘Yan ta’adda sun kashe matar aure da sace mutane 6 a Abuja

Date:

Wasu masu garkuwa da mutane sun shiga gida-gida sun kashe wata matar aure tare da sace mutum shida a yankin Kwali da ke Abuja.

Wani mazaunin yankin mai suna Yakubu Saidu, ya ce, ’yan bindigar sun fara ne da shiga wasu gidaje biyu suka sace mutum biyu tare da bude wuta cikin daren ranar Talata.

Daga nan suka shiga gidan wani dillalin motoci, amma ba su same shi ba saboda ya tsere, sun yi awon gaba da kannensa maza biyu.

A cewarsa, a ranar Laraba kuma ’yan bindiga sun sake zuwa yankin da misalin karfe 11:23 na dare suka kashe matar a lokacin da take kokarin tserewa.

Ya kuma ce, bayyana cewar an birne matar kamar yadda addinin musulunci ya tanadar.

Aminiya ta yi kokarin jin ta bakin kakakin ’yan sandan Abuja, DSP Adeh Josephine, amma hakarmu ba ta cimma ruwa ba.

legitnewsnigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp