fidelitybank

‘Yan ta’adda sun kai hari ofishin ‘yan sanda na Umuahia

Date:

A safiyar ranar Litinin ne wasu ‘yan ta’adda su ka kai hari shelkwatar ‘yan sandan jihar Abia da ke Umuahia.

Rahotanni na bayyana cewa a yayin harin, an kashe mutum daya da a ke zargin sufeton ‘yan sanda ne.

Wata majiya da ke zaune kusa da ofishin ta bayyana cewa, “Na ji karar harbe-harbe da misalin karfe 1 na safe. Da farko dai, mun yi zaton ’yan sandan da ke ofishin ne ke harbi, domin wani lokaci su kan yi harbi saboda tsoratar da masu kai hari. Da gari ya waye, mun ji an kai hari ne kuma an kashe dan sanda”. inji majiyar.

Sai dai kawo ya zuwa yanzu ba a tantance sunan dan sandan ba a lokacin da a ke gabatar da wannan rahoto.

Mun kuma yi kokarin jin ta bakin mai magana da yawun rundanar ‘yan sandan jihar Abia, Geoffrey Ogbonna, mun kasa samunsa ta layin wayarsa, saboda bai amsa kiran wayar ba ko kuma amsa sakon da a ka aika masa.

www.leadership ng.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Dino Melaye ya gudu daga PDP ya faɗa ADC

Tsohon ɗan jamalisar dattawa mai wakiltar Kogi ta Yamma,...

Isra’ila na zargin Canada da goyon bayan Hamas – Netanyahu

Isra'ila ta zargi Canada da taimaka wa Hamas bayan...

Rashin tallafin agaji ka iya dawo da Boko Haram a Najeriya – MDD

Hukumar Samar da Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta...

Yin gini a kan hanyoyin ruwa ne ya janyo ambaliyar Maiduguri – NEMA

Hukumar bayar da agajin gaggawa da Najeriya NEMA ta...

Amnesty ta yi Allah wadai da tsare Sultan kan bidiyon lafiyar Tinubu

Ƙungiyar kare haƙƙin bil'adama ta Amnesty International ta yi...

Dalilin da ya sa na gana da Tinubu – Kofa

Ɗan majalisar tarayyar mai wakilitar Kiru da Bebeji daga...

Ba za mu jingine yajin aiki ba har sai an biya mana buƙatun mu – Ma’aikatan Jinya

Shugaban ƙungiyar ma'aikatan jinya ta Najeriya, Morakinyo-Olajide Rilwan ya...

Za a fara yi wa Dalibai gwajin kwaya kafin su shiga jami’a – NDLEA

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta fara yi wa...

Za mu kammala titin jirgi na Kaduna zuwa Kano a 2026 – Gwamnati

Gwamnatin Tarayya, ta ce za a kammala aikin titin...

Adadin kudaden da Liverpool ta kashe wajen daukar ‘yan wasa

Liverpool ta kashe fam miliyan 265 wajen ɗauko ƴanƙwallon...

Sunderland ta ɗauko ƴanƙwallo bakwai a kakar bana

Granit Xhaka ya zaman ɗan ƙwallo na bakwai da...

James Trafford ya sake komawa Man City daga Burnley

Mai tsaron ragar tawagar Ingila, mai shekara 21, James...
X whatsapp