fidelitybank

‘Yan sandan Legas sun kama mutane 60 da zargin kisan kai

Date:

Rundunar ‘yan sandan jihar Legas, ta ce ta kama wasu mutane 60 da ake zargi da kisan kai a sassa daban-daban tun daga watan Janairu zuwa Maris 2022.

Ya ce, wadanda aka kama sun hada da wasu mata biyu, daya daga cikinsu ta daba wa saurayin na ta wuka har lahira akan kudi Naira 3,000.

Kwamishinan ‘yan sandan jihar Legas, Abiodun Alabi, wanda ya gabatar da wadanda ake zargin a ranar Litinin, ya ce, an kama mutane 230 a sassa daban-daban na jihar.

Alabi ya samu wakilcin jami’in hulda da jama’a na rundunar, Adekunle Ajisebutu.

Ya ce, an kama 60 daga cikinsu da laifin kisan kai, yayin da 62 kuma aka kama da laifin fashi.

A cewarsa, daga cikin mutane 62 da ake zargi da aikata fashi da makami, 50 daga cikinsu an gurfanar da su a gaban kotu.

“Rundunar ta kuma kama wasu ’yan kungiyar asiri 104 da laifin aikata munanan laifuka. An gurfanar da 98 daga cikinsu a gaban kotu. An kama 12 da laifin fyade/kazanta sannan kuma an kama direbobi 19 saboda karya dokar hanya ta jihar,” inji shi.

Ya kara da cewa, an kwato motoci 15 da aka sace, an kuma dakile ayyukan fashi da makami guda 16, yayin da aka kama motoci 436. A cewar Daily Trust.

naija news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp