fidelitybank

‘Yan bindiga sun saki matar Lakcara da ‘ya’yan ta bayan sun biya kudin fansa

Date:

Yan bindiga sun sako wasu mata ciki har da mata biyu na lakcaran Kwalejin Ilimi da fasaha dake Gusau a jihar Zamfara, Dr. Abdulrazak Mu’azu, bayan sun karbi kudin fansa.

Punch ta rawaito cewa wani daga cikin iyalan gidan malamin, Muhammed Bello, ya ce, ‘yan bindigan sun sako su ne da safiyar Litinin, bayan sun amince su karbi Naira miliyan 10 a matsayin fansa.

Da farko, bayan ‘yan bindiga sun sace iyalan malamin Kwalejin, sun nemi a biya Naira miliyan 50m a matsayin fansa, amma daga baya su ka daidai ta a kan Naira miliyan 10m.

Maharan sun sace matar malamin, mai suna Binta Jabaka, da ƴaƴansa mata biyu, Maryam Abdurrazak da Hafsat Abdurrazak, a gidansu da ke ƙauyen Mareri, kusa da garin Gusau, da tsakiyar dare ranar Jumu’a.

ng news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp