fidelitybank

Makarantun gaba da sakandire sun tsawaita jarabawa saboda yajin aikin Babura masu kafa 3

Date:

Wasu manyan makarantun gaba da sakandire a jihar Kano sun dakatar da jarabawar da su ka shirya gudanarwa a yau Litinin ga dalibai, sakamakon yajin aikin da a ka tsundama na masu Babura mai kafa uku.

Lamarin ya faru ne sakamakon daukewar Baburan da su ka yi a Kano na yajin aikin da suka tsunduma na kwanaki 7.

Shugaban hukumar KAROTA Baffa Babba Dan Agundi ne dai ya ci alwashin kowane mai Babur sai ya sabanta rijista da lambar Babur din sa, a wannan sabuwar shekarar ta 2022, a kan Naira dubu 8, wanda a baya a ka sanya Naira dubu 20.

Sai dai masu Baburan Adaidaita sun bijirewa hukumar biyan kudin, sakamakon tsada da suka ce hukumar ta yi musu.

Lamarin dai ya haifar da daukewar Baburan Adaidaita Sahu a Kano wanda dalibai ke ta faman sagarabtu a kafafun su.

tribune newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Za mu É—auki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta É—aukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu Æ™awayen Amurka za su É—anÉ—anar kuÉ—arsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta É—aure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miÆ™a saÆ™on ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...
X whatsapp