fidelitybank

Yahaya Bello zai iya kayar da Atiku a zaben 2023 – Femi Kayode

Date:

Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode, ya ce, gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi na da nagartar da zai iya doke tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar a takarar shugaban kasa a 2023.

A na dai kallon Atiku wanda ya sha kaye a zaben 2019 a hannun shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin wani babba mai karfi a fagen siyasa da za a iya fafatawa da shi a shekarar 2023 a jam’iyyar PDP.

Yayin da Yahaya Bello, wanda na jam’iyyar APC ne mai mulki ya nuna sha’awar tsayawa takarar shugaban kasa a 2023.

Da ya ke magana a wata hira da gidan Talabijin na Channels, Fani-Kayode, wanda ya fice daga PDP zuwa APC a shekarar da ta gabata, ya bayyana Yahaya Bello a matsayin wanda ya fi Atiku dan takarar shugaban kasa nagarta.

“Na amince gwamna Yahaya Bello, shi ne wanda ya fi cancanta a matsayin shugaban Æ™asa, na yi amanna cewa, zai ja miliyoyin matasan Æ™asar nan, kuma shi ne sauyin wannan yanayin na mulki ga matasa kuma matashi”. In ji Kayode

legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp