fidelitybank

PDP ba ta sanya tikitin tsayawa takarar shugaban kasa ba – Debo Ologunagba

Date:

Jam’iyyar PDP ta ce ba ta sanya tikitin takarar shugaban kasa a 2023 ba.

Sakataren yada labarai na jam’iyyar PDP na kasa, Debo Ologunagba, ne ya bayyana hakan yayin da a ke yaɗa jita-jitar.

Ya ce, “Hankalin jam’iyyar PDP ya dawo kan ta, sakamakon ce-ce-ku-cen da wasu mutane da ke ikirarin cewa jam’iyyar mu ta sanya tikitin tsayawa takarar shugaban kasa a wani yanki na kasar nan.

“Wannan kwata-kwata yaudara ce, domin ba ya wakiltar matsayin jam’iyyarmu ta kowace hanya, domin haka ku yi watsi da wannan raɗe-raɗin.

“Domin kaucewa shakku, PDP ta fito karara ba tare da wata shakka ba, ta ce ba ta sanya mata tikitin tsayawa takarar shugaban kasa a wani bangare na kasar nan ba”. In ji Debo.

latest news in lokoja, kogi state

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...

Trump ya yaudari Amurkawa da Iran – Aragachi

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya bayyana cewa...

Sai an hukunta Mutanen da suka kashe ƴan ɗaurin aure – Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya yi Alla-wadai da...

An fara binciken fashewar wani abu da ya kashe mutane 5 da jikkata da dama a Kano

Wani abin fashewa da ake tunanin bom ne ya...

An samu fashewar wani abu a kamfanin ƴan Chana a Kano

An samu fashewar wani abu a Kamfanin Ƙarfe na...

Ma’aikacin kamfani ya kashe abokin aikinsa a Kano

Rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta ya...

Kotu ta ɗaure Matashin da yake tare titi a Kano da sunan barƙwanci

Kotun majistire da ke unguwar Nomansland a Kano, karkashin...

Bayan kashe Soja yanzu haka an kama ƴan Daba 398 a Kaduna

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kaduna, ta sanar da kama...

Shettima zai san makomarsa bayan taron APC na ƙasa – Fadar Shugaban Ƙasa

Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa, sai bayan babban...

Kotu ta ɗaure Matashin da ya shiga ɗakin kwanan Ɗalibai Mata a Kano

Babbar Kotun Shariʼar Musulunci da ke Kofar Kudu a...

Ban gudu daga PDP ba – Namadi Sambo

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Mohammed Namadi Sambo, ya ƙaryata...
X whatsapp