fidelitybank

2023: Yahaya Bello ya na yaudaran kansa ne kawai – Deji

Date:

Wani mai fafutukar kare hakkin bil’adama, ‘Concerned Nigerians’, Deji Adeyanju, ya bayyana burin gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi a matsayin shugaban kasa ya na yaudara kan sa ne kawai.

PlatinumPost ta rawaito cewa, wasu kungiyoyi masu ruwa da tsaki sun yi ta yunƙurin ganin Yahaya Bello, ya tsaya takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar APC mai mulki a 2023, duk da hotunan yakin neman zabensa sun mamaye garuruwa da dama.

Yayin da gwamnan bai bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a hukumance ba, ya ci gaba da jaddada cewa, Najeriya na bukatar shugaban kasa na matasa kamar sa.

Dan gwagwarmayar a wani sako da ya wallafa a shafinsa na Facebook da aka tabbatar a ranar Asabar, wanda ya hada da hoton gwamnan da kuma tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode, ya ce, Yahaya Bello zai rasa hatta kuri’un wakilan APC na Kogi a zaben fidda gwani na APC.

vanguard newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp