fidelitybank

Ghana ta umarci a kori mai horas da ita

Date:

Ma’aikatar wasanni ta kasar Ghana, ta umurci hukumar kwallon kafar Ghana da ta kori mai horar da ‘yan wasanta dan kasar Serbia, Milovan Rajevac.

Jaridar African Sports Today ta rawaito cewa, matakin na hukumar wanda ta yi taron gaggawa a ranar Juma’a, bayan biyo bayan kasa tabuka abin arziki da Ghana ta yi a gasar cin kofin nahiyar Afirka da ake gudanarwa a kasar Kamaru,

Duk da rashin son korar Rajevac da hukumar ta FA ta yi, da alama ma’aikatar ta yi nasara a ganawar da ake yi kan makomar dan wasan na Serbia.

Rajevac a karon farko da Black Stars ya jagoranci Ghana zuwa wasan karshe na AFCON 2010 da kuma Quarter final na gasar cin kofin duniya ta 2010.

Wasansa na biyu bai tafi yadda ake tsammani ba, yayin da Ghana ta fice daga gasar AFCON ta 2021 ba tare da samun nasara ba, irinsa na farko a tarihin Black Stars.

Hukumar kwallon kafar Ghana za ta fitar da sanarwa game da ci gaban nan ba da jimawa ba.

daily post nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp