fidelitybank

Wike ya baiwa gurgu miliyan 50 da takardar ɗaukar aiki bayan kammala karatun digirin-digirgir 

Date:

 

Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike, ya gwangwaje wani gurgu, James Daniel, ɗalibin Jamia’r Jihar Rivers, RSU, da kuɗi, wuri na gugar wuri har naira miliyan 50.

Gwamnan bai tsaya a nan ba, sai kuma ya danƙawa shi wannan bawan Allah takardar ɗaukar aiki nan take, a matsayin lada na kammala digiri na uku, wanda a ka fi sani da digirin-digirgir, duk da cewa yana da nakasa a jikin sa.

Wike ya sanar da wannan tagomashi ne a jiya Asabar, a wajen bikin yaye ɗalibai karo na 33 a jami’ar, a garin Fatakwal.

Ya ce ya karrama Daniel ne saboda jajircewarsa wajen neman ilimi da kuma yadda ya zamto abin koyi ga mutane masu buƙata ta musamman.

daily sun news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar ƴan ƙasarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...

Alhazai Miliyan Ɗaya da Rabi ke tsayuwar Arfa

Dubun dubatar alhazai daga sassan duniya na hawan Arafa...

Sarkin Kano na 15 ya dakatar da yin hawan Sallah

Mai martaba Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado...

Maniyacin jihar Kano da yake kokarin zama Alhaji ya rasu a Saudiyya

Daya daga cikin alhazan jihar Kano, Shu’aibu Jibrin, an...

Tinubu ya bayar da tallafin Biliyan Biyu da Tirela 20 na Shinkafa ga al’ummar Mokwa

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya ce, shugaban ƙasar...

Gwamna Adeleke na Osun ya gana da Tinubu

Gwamnan jihar Osun Ademola Adeleke ya kai ziyara ga...

An samu gawar mutane 7 a ambaliyar Neja

Rahotonni na cewa masu aikin ceto sun zaƙulo gawar...
X whatsapp