fidelitybank

Turji ya saki mutane 52 da ya yi garkuwa da su

Date:

Rikaken dan ta’addar nan na jihar Zamfara, Bello Turji,ya sako wasu mutane 52 da su ka dade suna garkuwa da su.

Daily Trust ta rawaito cewa, wani dan bindiga da ya yi kaurin suna a jihar Zamfara, Bello Turji, a ranar Litinin din ya sako mutane 52 da su ka dade a hannunsu.

“A halin yanzu a na kwashe wadanda a ka sako daga dajin zuwa wani wuri da a ka amince da su inda za a kai su garin Shinkafi.

“An jera motocin bas kuma an umurce su da su fara tafiya zuwa Maberiya, wani yanki mai tazarar kilomita 5 daga gabashin garin Shinkafi,” wani mazaunin garin da ya nemi a sakaya sunansa ya shaida wa Aminiya.

A watan da ya gabata, Turji ya rubuta wasikar majalisar masarautun Shinkafi, ya na mai jaddada aniyarsa ta ajiye makamansa tare da rungumar zaman lafiya.

Majiyoyi sun ce wani bangare ne na tattaunawa da Turji wanda ya kai ga sako wadanda a ka yi garkuwa da su.

naija news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp