fidelitybank

Tsohuwar ‘yar wasar Najeriya ta koma tuka motar Bas

Date:

Tsohuwar mai tsaron ragar kungiyar kwallon kafar mata ta Najeriya, Rachael Aladi Ayegba, ta zama direban motar bas a kasar Ingila.

Ayegba wadda ta taka leda a gasar cin kofin duniya ta mata a shekara ta 2007, da gasar cin kofin mata ta Afirka ta 2006 da 2008, kuma ta yi shekaru 11 a matsayin gwana a kasar Finland, inda ta lashe kofin gasar a shekarar 2013 da PK-35 Vantaa.

Ayegba mai shekaru 35 ta shaida wa Standard UK cewa, “Lokacin da ku ke kokarin ajiye kwallo, kuna bukatar hannaye masu aminci. Amma akwai wasu guda goma a wajenku, lokacin da ku ke tuka bas, da kanku.”

Ayegba, wadda dan wasan da ta fi so shi ne Cristiano Ronaldo, ta ce ba ta buga kwallon kafa kuma, duk da cewa ta na da lasisin shaidar horaswai.

“Ni “A tunaninka dole ne ka kasance cikin shiri kaso dari idan kai mai tsaron gida ne masu tsaron baya za su iya taimaka maka. Ba za ku iya yin kuskuren tukin bas ba, na tsufa. Dole ne ku san lokacin da za ku daina”. Inji Ayegba.

the punch newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp