fidelitybank

Tsofaffin Dalibai: Duk wanda ya kasance cikin ci gaba ya rinka tallafawa makarantar sa – Sarkin Kano

Date:

Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya yi kira ga tsofaffin daliban makarantu cewa da su mayar da hankali wajen taimakawa makarantun da su ka kammala a lokacin da su ka zama wasu.

Sarkin ya bayyana haken ne ya yin da tsofaffin daliban makarantar Firamaner ta Kofar Kudu su ka kawo masa ziyara a fadarsa.

Aminu Ado Bayero ya ce,”Za mu ci gaba da baiwa dalibai gudunmuwa wajen ganin an taimakawa ilimi a jihar Kano dama kasa baki daya, kuma ya kamata duk wanda ya tsinci kansa a wani hali na ci gaba ya taimakawa makarantar da ya kammala”.

A nasa jawabin shugaban kungiyar tsofaffin daliban makarantar, Kofar Kudu, Abubakar Shehu Kwaru ya ce sun kawo ziyara ne ga Sarkin da kuma ta yi shi murna.

 

breaking news in nigeria today punch

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp