fidelitybank

Tsaro: Buhari ya nemi taimakon kasashen waje – Afenifere

Date:

Kungiyar Yoruba ta Afenifere, ta yi kira ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a cikin gaggawa, ya nemi taimakon kasashen waje saboda karuwar matsalolin rashin tsaro a kasar wanda ya bijirewa duk wani nau’in mafita na cikin gida.

Kungiyar Yarbawa a cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Juma’a, ta kuma yi kira ga shugaban kasar da ya duba yiwuwar sake kiran jami’an leken asirin da su ka yi ritaya, domin yabawa kokarin jami’an tsaron da a ke da su na dakatar da abin da ta bayyana a matsayin yaki a kasar.

Sanarwar mai dauke da sa hannun Sakataren yada labarai na kungiyar ta Afenifere, Jare Ajayi, ta bayyana cewa, matsalar rashin tsaro a kasar nan ya wuce maganganu kawai, domin babu sauran lokacin batawa.

Kungiyar ta kara da cewa lokaci ya yi da ya kamata Buhari ya kasance mai gaskiya da yanke hukunci da kuma dukufa wajen tunkarar matsalar tsaro, domin hana al’ummar kasar shiga cikin mawuyacin hali.

www.nigerianews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp