fidelitybank

Tsafrtar Muhalli: Gwamnatin Kano ta rufe bandakuna 2 na bahaya

Date:

Kotun tafi da gidan ka a kan tsaftar muhalli a jihar Kano ta rufe wasu bandakuna haya guda biyu a kasuwar Ƴankaba sakamakon rashin tsafta.

Kotun ta yanke hukuncin ne karkashin mai shari’a, Auwal Yusuf, lokacin da kwamitin duban tsaftar muhalli ya kai ziyara kasuwar ‘yan Kaba ranar Asabar.

Da ya k bayani kwamishinan, Muhalli Dr Kabiru Ibrahim Getso ya tabbatar da cewa, sun sami bandakunan ne cikin rashin tsafta.

Ya kuma ce abun takaici ne kin kulawa da tsaftar bandakunan.

Tsaftar muhallin na watan Disamba ya zo adaidai lokacin da a ke bukukuwan Kirsimeti da sabuwar shekara.

Kwamitin duban tsaftar muhallin ya kuma ziyarci wajen zubar da shara da ke ofishin Wakilin Kudu da na makarantar firamare ta Jarkasa.

 

punch news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp