fidelitybank

Tinubu na ci gaba da asasa aniyar takarar sa ta hanyar kai ziyarce-ziyarce

Date:

Jigon jam’iyyar APC na kasa, kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a shekarar 2023, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu, ya ziyarci iyalan marigayi Christopher Alao-Akala a Ogbomosho.

Ziyarar dai ita ce ta’aziyya ga iyalansa bisa rasuwar tsohon gwamnan jihar Oyo.

Ya kuma kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan marigayi Soun of Ogbomosho, Oba Jimoh Oyewunmi Ajagungbade III.

Tinubu ya dai fara kai ziyarce-ziyarce a cikin ƴan kwanakin nan, tun bayan da ya sanar da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban ƙasa a shekarar 2023 a ƙarƙashin jam’iyar APC.

Ko a kwanan nan Bola Tinubu ya kai ziyara jihar Zamfara ya kuma bayar da tallafin Naira miliyan 50.

nigeria news today 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Rundunar sojin ruwa za ta kafa sansani a Kebbi

Rundunar sojin ruwan Najeriya ta bayyana aniyar kafa sansaninta...

Za afara rijistar masu zabe a Najeriya – INEC

Hukumar zaɓe ta INEC, ta ce, nan gaba cikin...

Ma’aikatan Jinya sun dakatar da yajin aiki a Najeriya

Ministan lafiya a Najeriya ya ce, ma'aikatan jinya da...

Izak ya na ɗaukar horo bayan ya dage sai ya koma Liverpool

Ɗanwasan gab ana Newcastle Alexander Isak na can yana...

Masu tsaigunta wa ƴan Bindiga ne ke haddasa kashe-kashe – Gwamnan Katsina

Gwamnatin jihar Katsina ta ce masu tsegunta wa ƴanbindiga...

Gwamnoni ku yi wa mutanen ƙauyika da karkara ayyuka – Tinubu

Shugaba Bola Tinubu, ya buƙaci gwamnonin ƙasar nan su...

Dino Melaye ya gudu daga PDP ya faɗa ADC

Tsohon ɗan jamalisar dattawa mai wakiltar Kogi ta Yamma,...

Isra’ila na zargin Canada da goyon bayan Hamas – Netanyahu

Isra'ila ta zargi Canada da taimaka wa Hamas bayan...

Rashin tallafin agaji ka iya dawo da Boko Haram a Najeriya – MDD

Hukumar Samar da Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta...

Yin gini a kan hanyoyin ruwa ne ya janyo ambaliyar Maiduguri – NEMA

Hukumar bayar da agajin gaggawa da Najeriya NEMA ta...

Amnesty ta yi Allah wadai da tsare Sultan kan bidiyon lafiyar Tinubu

Ƙungiyar kare haƙƙin bil'adama ta Amnesty International ta yi...

Dalilin da ya sa na gana da Tinubu – Kofa

Ɗan majalisar tarayyar mai wakilitar Kiru da Bebeji daga...
X whatsapp