fidelitybank

Tinubu da Shettima: Gwamnonin APC sun kai wa Buhari ziyara a Daura

Date:

Gwamnonin da aka zaba a dandalin jam’iyyar All Progressives Congress a ranar Litinin sun ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari a garin Daura na jihar Katsina.

Gwamnonin APC bayan ganawarsu da Buhari, sun yabawa dan takarar shugaban kasa, Bola Tinubu kan zaben tsohon gwamnan jihar Borno, Kassim Shettima a matsayin abokin takararsa a zaben 2023.

Gwamnonin da suka ziyarci shugaba Buhari a ranar Litinin sun hada da, Aminu Masari na jihar Katsina, Abdullahi Ganduje na jihar Kano, Atiku Bagudu na jihar Kebbi, Abubakar Bello na jihar Neja, Hope Uzodimma na jihar Imo, Kayode Fayemi na jihar Ekiti, Simon Lalong na jihar Filato. Jiha da Abdullahi Sule na jihar Nasarawa.

Gwamnan jihar Kebbi, Bagudu, yayin da yake jawabi bayan taron, ya ce shugabancin Tinubu-Shettima zai karawa shugaba Buhari nasarori a cikin shekaru bakwai da suka gabata.

nnn.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp