fidelitybank

Ta’aziyya: Najeriya ba za ta taba manatawa da Bashir Tofa ba – Ganduje

Date:

Gwamna jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya mika sakon ta’aziyar sa ga iyalan marigayi, Alhaji Bashir Othman Tofa, bisa rasuwa da ya yi a safiyar ranar Litinin.

A wata sanarwa dauke da sa hannun kwamishinan yada labarai, Malam Muhammad Garba, gwamnan ya bayyana irin sadaukarwar da Tofa ya yi, wanda ya fara daukar nauyin jagoranci tun ya na karami, a lokacin da a ka zabe shi kansila a Tofa ya na dan shekara 20, kuma ya ci gaba da kasancewa mai hidima da kuzari a al’amuran sa, har zuwa lokacin mutuwarsa.

Ya ce”A matsayinsa na dan kasuwa, kuma mai taimakon jama’a, Tofa ya taba rayuwar mutane da dama, kuma imanin cewa, abubuwan da ya bari a baya za su yi tasiri kusan zuriya baki daya, nasarorin da ya samu a siyasance za su kasance muhimman bayanai a cikin adabin gwamnatin Najeriya da kuma siyasar da za su ci gaba da zuwa”.

Sanarwar ta kara da cewa, “Ya kasance babban mutum, dan dimokradiyya kuma fitaccen dan siyasa wanda ya bar rubuce-rubucen siyasa da tarihin siyasar Najeriya,” in ji sanarwar.

Gwamnan ya yi addu’ar Allah ya jikan sa da Aljannar Firdausi da kuma ‘yan uwa da abokan arziki da kuma abokan arziki ya jikan wannan rashi mara misaltuwa.

nigeria 
news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp