fidelitybank

SWAN Cup: ARTV ta doke Radio Nigeria Pyramid FM

Date:

Kungiyar kwallon kafa ta Abubakar Rimi Television (ARTV) Kano, sun samu nasara a wasan su na farko na gasar cin kofin kungiyar marubuta labarin wasanni ta ƙasa reshen jihar Kano (SWAN),  bayan da suka lallasa Radio Nigeria (Pyramid FM) da ci ɗaya da nema.

Ɗan wasan ARTV, Aliyu Ibrahim ne ya zura ƙwallo tilo a ragar Pyramid a minti 50, wanda ya baiwa ARTV samun nasara a gasar.

Bayan an tashi wasan mai ban sha’awa, kungiyoyin biyu sun kasa zura kwallo a raga duk da damammakin cin kwallo da suka samu, wanda ARTV ta na saman rukunin B da maki 3.

Wasan wanda ya gudana a filin wasa na Kano Pillars, Sabon Gari ya samu halartar dimbin magoya bayan da manyan baki da suka hada da shugaban hukumar wasanni ta Jihar Kano, Alhaji Ibrahim Galadima, Darakta Janar ta gidan Talabijin na Abubakar Rimi (ARTV), Hajiya Sa’a Ibrahim da Alhaji Dr. Danburam Abubakar Nuhu da sauran jama’a.

Za a ci gaba da wasannin gobe Asabar 4 ga Disamba 2021 tare da wasanni uku a rukunin A da B.

benue news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp