fidelitybank

Super Eagles ta kai banten ta zagaye na 16 bayan ta ragargaji Sudan

Date:

Najeriya ta lallasa Sudan da ci 3-1 a gasar cin kofin AFCON 2021 bayan sun kara a filin wasa na Stade Roumdé Adjia da ke Garoua na kasar Kamaru ranar Asabar.

Nasarar ta baiwa Super Eagles tabbacin samun gurbin zuwa zagaye na 16.

Da wannan nasara Super Eagles ta samu nasara a wasanni biyu na farko a gasar cin kofin Afrika a gasar da ta buga a jere a karon farko, a cewar hukumar kwallon kafar Afirka.

Walieldin Khedr na Sudan ne ya zura kwallo a bugun fenareti a minti na 70 da fara wasa inda Najeriya ta ci 3-1.

Ola Aina ya yi wa dan wasan Sudan keta ne lokacin da VAR ta ba Falcons bugun daga kai sai mai tsaron gida. An bai wa dan wasan baya na Najeriya katin gargadi.

Kwallon da Samuel Chukwueze ya ci ne ta saka Najeriya a gaba a minti uku da fara wasa ta hannun Moses Simon. Taiwo Awoniyi ya zura kwallo a minti 45 sai kwallon Samuel Chikwueze da ya fara zura kwallon farko a minti 3.

Najeriya za ta kara wasan ta na 3 a ranar Laraba 19 ga wata tare da Guine Bissau.

leadership newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp