fidelitybank

Siyasa: Mun gurfanar da matasa 13 – Yan sanda

Date:

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gurfanar da mutanan da ta kama wand ake zargi da yunkurin kona ofishin dan takarar gwamana jihar Kano, Sanata Barau Jibril.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar, DSP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya bayyana hakan ga manema labarai.

Ya ce”Mu na tuhumar matasan su 13 da laifin hada baki da tayar da tarzoma da yin sata da ta’ammali da miyagun kwayoyi da kuma yin taro ba bisa ka’idab da muggan makamai wanda hakan ya sa muka gurfanarda matasan a Kotu, a binciken da muka gudanar mun gano cewa akwai wasu mutane da suke da hannu akan aikata laifin da ake tuhumar matasan da aikatawa, kuma yanzu haka mun baza komarmu domin kamo su.” Inji DSP Kiyawa.

asuu news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Sojojin hadin gwiwa sun hallaka ‘yan Boko Haram a tafkin Chadi

Rundunar hadin gwiwa mai yaƙi da Boko Haram a...

Na yi rashin aboki na gari kuma Najeriya ta rasa mutumin kirki – Tinubu

Shugaban Kasa, Bola Tinubu, na ci gaba da alhinin...

Shettima ya jagoranci yi wa Buhari addu’o’i na musamman a Daura

An gudanar da addu'o'i na musamman don neman gafara...

Isra’ila ta kashe mana fararen hula – Syria

Shugaban Syria, Ahmed al-Sharaa ya zargi Isra'ila da kai...

Za mu koma fadar gwamnatin Katsina mu karbi gaisuwar Buhari – Radda

Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umar Radda ya ce bayan...

Tinubu zai jagoranci yi wa Buhari addu’a

Shugaban Kasa, Bola Tinubu, zai jagoranci taron addu'o'i na...

Muƙarraban Buhari sun ci amanar da ya ba su lokacin mulkinsa – Bagos

Wani tsohon ɗan majalisar wakilai, Dachung Bagos ya bayyana...

Guardiola ya bude kofa ga ‘yan wasa shida su bar kungiyar

Kocin Manchester City, Pep Guardiola, a shirye yake ya...

Ba gudu ba ja da baya a zanga-zangar mu – Tsofaffin ‘Yansanda

Kungiyar ‘yan sandan Najeriya masu ritaya ta sanar da...

Malami ya magantu kan sukar rashawa a mulkin marigayi Buhari

Tsohon babban Lauyan Najeriya kuma ministan shari'a, Abubakar Malami,...

Turkiyya ta gargadi Najeriya kan ‘yan ta’addar FETO

Gwamnatin Turkiyya ta fitar da wani gargadin cewa, mambobin...

Kiristoci sun jinjinawa Musulmai yadda aka yi jana’izar Buhari ba kashe kudi

Ana samun karuwar al’ummar Kudancin Najeriya musamman mabiya addinin...
X whatsapp