fidelitybank

Siya da Sayarwa: Aubameyang na halin tsaka-mai-wuya – Arteta

Date:

Mai horas da Arsenal, Mikel Arteta, ya ce bai tattauna batun siyar da kyaftin din kungiyar ba, Pierre-Emerick Aubameyang a yayin da a ka bude kasuwar musayar ‘yan wasa ta Janairua, amma ya amince cewa dan wasan ya na cikin mawuyaci hali.

Aubameyang na benci a wasan da Gunners ta sha kashi a hannun Everton da ci 2-1 a ranar litinin, kuma a karshen wasan ne ya shigo, inda ya zubar da wata dama na farke kwallo a cikin dakika na karshe a Goodison Park.

Dan wasan mai shekaru 32, wanda ya rattaba hannu kan sabuwar kwantiragi na shekaru uku a filin wasa na Emirates a watan Satumbar bara, ya zura kwallaye hudu ne kacal kuma ya taimaka sau daya a wasanni 14 da ya buga a gasar Premier ta bana.

nigeria newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp