fidelitybank

Sin za ta dauki tsattsauran mataki a kan Taiwan

Date:

Kasar Sin za ta dauki tsattsauran matakai, idan har Taiwan ta yi yunkurin samun ‘yancin kai.

Wani jami’in kasar Sin ne ya sanar da hakan a ranar Laraba, ya kara da cewa tsokanar Taiwan da tsoma baki a waje na iya kara tsanantawa a shekara mai zuwa.

Kasar Sin ta yi ikirarin cewa yankin Taiwan mai mulkin dimokuradiyya ne, kuma a cikin shekaru biyu da suka gabata, ta kara matsa kaimi a fannin soji da na diflomasiyya, domin tabbatar da ikonta, lamarin da ya kara fusata birnin Taipei da kuma nuna damuwa a birnin Washington.

Kakakin ofishin kula da harkokin Taiwan Ma Xiaoguang ya shaidawa manema labarai a taron cewa, kasar Sin ta na son yin iyakacin kokarinta na neman sake hadewa da kasar Taiwan cikin lumana, amma za ta dauki mataki idan a ka keta layukan da ta shata mata a kan samun’yancin kai.

Ya kuma ce Idan sojojin ‘yan aware a Taiwan masu neman ‘yancin kai suka tunzura, ko su yi amfani da karfi ko ma su bi ta kowace hanya, to dole ne su dauki tsauraran matakai.

newstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp