fidelitybank

Shugaban Kansiloli: Murtala Sule Garo ya taya Yusuf Baba Wafa murna

Date:

Kwamishinan kananan hukumomi na jihar Kano, Murtala Sule Garo, ya taya Yusuf Baba Wafa shugaban majalisar karamar hukumar birni, murnar zama shugaban majalisar kansilolin Najeriya na kasa.

A wata sanarwa da ya fitar ranar Juma’a, ya ce nasarar da Wafa ta samu a zaben da aka gudanar a fadin kasar ya shaida irin kyawawan jagoranci na sabbin jinni na jihar Kano da kuma dimbin damammaki da ke jiran su.

Sanarwar da PlatinumPost ta samu ta kara da cewa: “A madadin gwamnatin jihar Kano, kananan hukumomi 44 da kuma al’ummar jihar Kano, mai girma kwamishinan ma’aikatar kananan hukumomi Hon Murtala Sule Garo ya taya Hon. Yusif Baba Wafa, shugaban majalisar kamsiloli na kamaramar hukumar birni bisa zama sabon shugaban kansiloli na kasa”.

 

assu news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp