fidelitybank

Shekarau, Kawu Sumaila da Dr Baffa Bichi sun lashe tikitin kujerun NNPP

Date:

Sanata Ibrahim Shekarau ya lashe kujerar takarar jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) a mazabar Kano ta tsakiya a zaben 2023.

Shekarau ya lashe tikitin jam’iyyar ne ba tare da hamayya ba, a zaben fidda gwani da aka yi a Gezawa, shedikwatar karamar hukumar Gezawa a jihar Kano.

Shekarau wanda tsohon gwamnan jihar Kano ne kuma Sanata mai ci, ya sauya sheka daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) zuwa NNPP bayan ya kasa samun tikitin tsayawa takara a majalisar dattawa.

Dr Abdullahi Baffa shi ma ya lashe tikitin takarar NNPP na Kano ta Arewa, yayin da Kawu Sumaila ya samu tikitin takarar Kano ta Kudu. (NAN)

legit nig. news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Da yuwar Sojojin mu za su shiga yaƙi don tallafa wa Isra’ila – Trump

Rundunar sojin Isra'ila IDF ta ce ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta kai hari cibiyoyin ƙera nukiliyar Iran

Yayin da aka shiga rana ta shida na yaƙi...

Najeriya za ta kwashe ƴan ƙasarta dake zaune a Iran da Isra’ila

Gwamnatin tarayya ta ce, tana kammala shirye-shiryen gaggawa domin...

Makami mai Linzami ya faɗa kan cibiyar tattara bayanan sirrin Isra’ila

Kafar yaɗa labarai ta gwamnatin Iran ta ce, ƙasar...

Iran ta ƙaddamar da sabbin hare-haren makamai masu linzami kan Isra’ila

Rundunar sojin Isra'ila ta ce, Iran ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta na da makaman nukiliya 90

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya dade yana cewa Iran...

Kashe jagoran Iran Ayatullah shi ne kawo ƙarshen rikici – Isra’ila

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya ce duk wani shiri...

Jerin sunayen masu Fashin Waya 51 da aka kama a Kano

Rundunar ƴansandan Kano, ta fitar da jerin sunayen Mutane...

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin ƴan ƙasarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...

Kisan Binuwai abun haushi ne bai kamata a ƙyale ba – Atiku

Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da Kisan Benue, tare...

Ƴan Bindiga sun ajiye makamai a Katsina

Wasu fitattun jagororin ƴanbindiga da suka addabi yankunan ƙaramar...
X whatsapp