fidelitybank

Senegal ta kai zagayen daf da na kusa da na karshe a AFCON

Date:

Kasar Senegal ta kai wasan daf da na kusa da na karshe, bayan ta doke Cape Verde 2-0 a wasan zagayen 16 a gasar Kofin Ƙasashen Afirka da ke gudana a Kamaru.

Tauraron ɗan wasa Sadio Mane ne ya fara zira ƙwallo a ragar Cape Verde jim kaɗan bayan an bai wa mai tsaron raga Vozinha jan kati, sakamakon karon da suka yi da ɗan wasan na Liverpool.

Mane ya ci gaba da wasan duk da kaɗuwar da ya yi bayan karon, sai dai bai ci gaba da wasan ba, inda Ahmadou Bamba Dieng ya karɓe shi a minti na 70.

Ana cikin ƙarin lokaci ne kuma Dieng ya ƙara ta biyu.

Senegal za ta kara da ƙungiyar da ta yi nasara a wasan Malawi da Morocco, wanda ke gudana yanzu haka, har ma Malawi ta ci 1-0.

latest nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp