fidelitybank

Sarkin Kano na shirin angwancewa da tsohuwar sahibar sa

Date:

Sarkin Kano, Aminu Bayero, na shirin auren wata tsohuwar budurwar sa wadda a ke kira da suna, Hajiyayye ‘yar unguwar Dorayi da ke cikin birnin Kano.

Sarkin wanda ke da mata daya tilo da ’ya’ya hudu, ya shafe tsawon shekaru 30 ya na auren mace daya.

Rahotanni na nuni da cewa, tuni tsare-tsare cikin sirri tsakanin wakilan dangin sarki da dangin kyakkyawar budurwasa ya yi nisa.

Za a yi daurin auren nan da kwanaki ko makwanni. Wanda tun a baya a ka ta dakatarwa a baya, kuma a yanzu za yi bikin ne ba taroi.

Daily Nigerian ta rawaito cewa, Sarki ya kasance ya na soyayya da Hajiyayye shekaru a baya, kafin ya zama sarki. Amma a wannan karon an kammala shirye-shiryen daurin auren.

An haife shi a shekarar 1961, Aminu Ado Bayero ya hau gadon sarauta a matsayin Sarkin Fulani na Kano na 15 a ranar 9 ga Maris, 2020, bayan tsige dan uwansa Muhammadu Sanusi II da gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya yi.

daily post news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An sake mayar da yan Najeriya 294 gida daga Nijar

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya Nema ta...

An gano motoci 35 da aka sace a wata shida

Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa a Najeriya ta ce...

Shugaban Laberiya ya je ta’aziyyar Buhari a Monrovia

Shugaban Ƙsaar Laberiya Joseph Nyuma Boakai ya kai ziyarar...

Rundunar Yansandan Kaduna ta hana gangamin goyon bayan Peter Obi

Rundunar 'yansandan Najeriya reshen jihar Kaduna ta hana gudanar...

Iran ta zartar da hukuncin kisa a kan Mutane 3

Hukumomi a Iran sun zartar wa mutum uku hukuncin...

Ƴansanda sun kama ƙasurgumin ɗanbindiga a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta ce, jami'an ta sun...

Sudan ta Kudu ta yi ta’aziyyar Buhari

Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Sudan ta Kudu, Ambasada Akuei...

Trump ya na fama da cuta mai kumbura kafa da toshewar hanyar jini

A ranar Alhamis ne Fadar White House ta sanar...

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...

Rasha tarnaki ce a wajen Tarayyar Turai – Jamus

Shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz ya shaidawa BBC cewa...

Amurka ba ta goyon bayan Isra’ila a harin Syria – Trump

Amurka ta ce ba ta goyon bayan hare-haren da...

Tinubu zai zo Kano ta’aziyyar Dantata

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai kai ziyara Kano yau...
X whatsapp