fidelitybank

Sally ya aza harhashin ginin tashar ruwa

Date:

Shugaban kasar Senegal, Macky Sall ya aza harsashin tubalin ginin tashar ruwa mai kimanin  dalar Amurka biliyan 1.13 da kamfanin DP World na kasar Dubai mallakar gwamnatin kasar hadadiyar daular larabawa da za ta gina a Ndayane mai tazarar kilomita 50 daga Kudu da Dakar babban birnin kasar.

Kamfanin DP World  na hadin gwiwa ne tsakanin kamfanin samar da kayayyaki da ke Dubai da kuma hukumar kula da tashar jiragen ruwa ta Dakar (PAD), shi ne babban jari mai zaman kansa a kasar da ke yammacin Afirka za ta samu.

Shugaba Mavky Salla ya ce, “Muna shirye domin sauya tsarin tattalin arzikinmu tare da wannan babban aikin,” in ji Sall.

Kamfanin DP World ya ce kashi na farko zai hada da na’urar ruwa mai tsawon mita 840 da tashar ruwa mai tsawon kilomita 5 da a ka kera domin sarrafa jiragen ruwa mai tsawon mita 366, yayin da kashi na biyu za a kara kwatankwacin mita 410 da kuma ci gaba da toshe tasoshin ruwa mai tsawon mita 400.

Shugaban DP World, Sultan Ahmed bin Sulayem, ya ce kamfaninsa zai bunkasa tare da sarrafa tashar sauke kwantena mai girman kadada 300, da kuma samar da kudade da kuma tsara ayyukan filaye da na ruwa.

daily post

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp