fidelitybank

Sai da muka yi jima’i da ita kafin mu yanke mata kai – Wadanda ake zargi

Date:

Biyu daga cikin wadanda ake zargin sun kashe wata yarinya ‘yar shekara 17 mai suna Sofiat, sun bayyana yadda suka shirya tare da yanke kan yarinyar, domin gamsar da matsalar samun arziki da suka dauka ta hanyar yin al’adar kudi da tsafi.

Wadanda ake zargin, Soliu Majekodunmi mai shekaru 18 da Mustakeem Balogun mai shekaru 19, sun kashe Sofiat ne a ranar Juma’ar da ta gabata a dakin tsohuwar, wadda masoyinta ne, bayan sun yi lalata da ita.

Sauran wadanda ake zargi da aikata laifin sun hada da Gafar Lukmon da Waris Oladeinde.

A cewar jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, DSP Abimbola Oyeyemi, ya ce, uku daga cikin wadanda ake zargin, Mustakeem, Gafar da Waris an kama su ne da sanyin safiyar ranar Asabar ta hannun ‘yan sanda daga ofishin ‘yan sanda na Adatan, karkashin jagorancin jami’in ‘yan sanda, SP Abiodun Salau, bayan da suka samu rahoto daga shugaban masu gadin al’ummar cewa, an ga wadanda ake zargin suna kona wani abu da ake zargin kan mutum ne a cikin tukunyar yumbu.

Wanda ake zargi na hudu, Soliu, wanda da farko ya tsere bayan ya lura cewa an fallasa su, amma an kama su daga baya.

 

legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp