fidelitybank

Saboda Isra’ila ta miƙa wuya ga Hamas na yi murabus – Ministan tsaron Isra’ila

Date:

Ministan tsaron Isra’ila mai ra’ayin riƙau na jam’iyyar Jewish Power Party mai kare muradan Yahudawa, Itamar Ben-Gvir ya sanar da yin murabus daga kujerarsa bisa abin da ya bayyana da miƙa wuya ga Hamas.

Itamar Ben-Gvir tare da Yitzhak Wasserlauf da Amichai Itamar sun miƙa wasiƙun barin aiki a safiyar Lahadi.

Shi dai Itamar Ben-Gvir ya daɗe yana adawa da batun cimma tsagaita wuta da Hamas inda a koyaushe yake kira ga Isra’ila da ta ci gaba da yaƙi da Hamas a Gaza.

Da yake rubuta wa Netanyahu wasiƙar ta barin aiki, Itamar Ben-Gvir ya ce ba zai yi abin da zai kifar da gwamnatin ba amma kuma ya kira yarjejeniyar tsagaita wutar da amincewa da “samun nasara ga ta’addanci.”

tribune news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Mun bayar da hutu ranar Litinin bisa jimamin mutuwar ƴan Wasa – Gwamnatin Kano

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ayyana ranar...

Tun farko na shaida wa Tinubu ba zan zaɓe shi ba – Amaechi

Tsohon ministan sufuri na Najeriya, Rotimi Amaechi ya ce...

Fernandes na duba yiwuwar barin Man Utd zuwa Al-Hilal

Bruno Fernandes na duba yiwuwar ficewa daga Manchester United...

Gwamnatin Tinubu ta jefa al’umma fiye da miliyan 150 cikin tsananin talauci – NLC

A daidai lokacin da gwamnatin shugaban Najeriya Bola Ahmed...

Sojoji sun ce sun hallaka ƴan Ta’adda 60 a jihar Borno

Dakarun sojijin Operation Haɗin-Kai sun ce sun kashe ƴan...

Zan cigaba da jajircewa a kan rantsuwar da na yi ta kujera ta – Fubara

Gwamnan jihar Ribas da aka dakatar, Sim Fubara, ya...

Ambaliya ya kashe Mutane a jihar Neja

Wasu rahotanni sun bayyana cewa, mutane da dama sun...

Kotu ta tabbatar da nasarar Gwamnan Edo

Kotun daukaka kara da ke Abuja ta amince da...

An kashe aƙalla mutum 10,217 a mulkin Tinubu – Amnesty

Wani bincike da ƙungiyar Amnesty International ta fitar kwanan...

Gwamnati ba ta tausayin Talaka – Atiku

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a zaben...

Elon Musk ya ajiye aikin da Trump ya naɗa shi

Hamshaƙin attajirin nan Elon Musk ya sanarda aniyarsa ta...
X whatsapp