fidelitybank

Rundunar soji ta yaye matasa 98 a kan horon tattara bayanan sirri

Date:

A yunƙurinta na daƙile ayyukan ‘yan fashin daji a Kudancin Kaduna, rundunar Operation Safe Heaven ta sojojin Najeriya ta yaye matasa 98 wadanda ta baiwa horo kan tattara bayanan sirri da leƙen asiri.

Yayin bikin yayewar da ya gudana a Selkwatar runduna ta 7 a Kafanchan a yau Laraba, matasan sun kammala horon cikin nishaɗi, a cewar sanarwar da Manjo Ishaku Takwa ya fitar.

Da ya ke yi wa matasan jawabi, Kwamandan rundunar Operation Safe Heaven, Manjo Janar Ibrahim Ali, ya ce, “Ku guji ɓangaranci kuma ku gudanar da ayyukanku ba tare da tsoro ko alfarma ba”.

Ya kuma ce, an zaɓo matasan ne daga ƙabilu bakwai mafiya girma a ƙananan hukumomin Kafanchan da Kauru da Kaura da Jema’a.

daily post today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp