fidelitybank

Rundunar Soji: A mutunta shawarar sojiyar da za ta yi aure – Falana

Date:

Wata kungiyar farar hula mai suna Women Empowerment & Legal Aid, ta bukaci babban hafsan sojin kasa, Laftanar Janar Farouk Yahaya, da ya mutunta shawarar da wata Soja, Private Sofiyat Akinlabi, ta yanke na auren namijin nan da na wajen yi wa kasa hidima da hoton su ya ta karade kafafen sada zumunta.

Shugabar kungiyar, Funmi Falana, a cikin wata wasika da ya aikewa hukumar ta COAS, ta bukaci a gaggauta sakin sojar da hukumomin soji su ka tsare bayan ya amince da auren wani da ba a bayyana sunansa ba a sansanin horar da matasa masu yi wa kasa hidima. Yikpata, Kwara State.

PUNCH ta rawaito cewa, Daraktan hulda da jama’a na rundunar, Birgediya Janar Onyema Nwachukwu, ya ce, Akinlabi ta saba dokar aikin soji ta hanyar baje kolin alakar soyayya inda ya ci alwasin hukunta ta.

Sai dai a cikin wasikar mai suna ‘Request for Selease of Private Sofiyat Akinlabi’, Funmi Falana, ta ce,” matar soja ba ta saba wa dokar ha na aure ba har tsawon shekaru uku”.

Wasikar ta kara da cewa, “Hanyar da jami’an sojan mata ta yi daga yin wani aure na tsawon shekaru uku a kan shiga aikin da bai dace ba ga mazaje na soja ya sabawa ka’ida,” in ji wasikar.

 

 

vanguard news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Sudan ta Kudu ta yi ta’aziyyar Buhari

Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Sudan ta Kudu, Ambasada Akuei...

Trump ya na fama da cuta mai kumbura kafa da toshewar hanyar jini

A ranar Alhamis ne Fadar White House ta sanar...

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...

Rasha tarnaki ce a wajen Tarayyar Turai – Jamus

Shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz ya shaidawa BBC cewa...

Amurka ba ta goyon bayan Isra’ila a harin Syria – Trump

Amurka ta ce ba ta goyon bayan hare-haren da...

Tinubu zai zo Kano ta’aziyyar Dantata

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai kai ziyara Kano yau...

Tarayyar Turai tamince da ƙaƙaba wa Rasha sabbin takunkumai

Ƙungiyar Tarayyar Turai ta amince da ƙaƙaba wa Rasha...

Gwamnan Filato ya zargi Jami’ai da kin kama ‘yan bindiga

Gwamnatin jihar Filato ta zargi jami'an sojojin ƙasar da...

Za a yi wa Buhari addu’a a Abuja

Gwamnatin Tarayya za ta jagoranci gudanar da taron addu'o'i...

Buhari ya ban umarni na kula da Talakawan Najeriya – Peter Obi

Jagorar jam'iyyar LP a Najeriya, Peter Obi ya ce,...

Sojojin hadin gwiwa sun hallaka ‘yan Boko Haram a tafkin Chadi

Rundunar hadin gwiwa mai yaƙi da Boko Haram a...

Na yi rashin aboki na gari kuma Najeriya ta rasa mutumin kirki – Tinubu

Shugaban Kasa, Bola Tinubu, na ci gaba da alhinin...
X whatsapp