fidelitybank

Rochas na neman kujerar shugaban kasa a zaben 2023

Date:

Tsohon gwamnan Imo kuma ɗan Majalisar Dattawa, Sanata Rochas Okorocha, ya bayyana sha’awarsa ta tsayawa takarar shugabancin Najeriya a babban zaɓen 2023.

Ya bayyana hakan ne cikin wata wasiƙa da ya aika wa shugaban Majalisar Dattawa Sanata Ahmad Lawan, inda shi kuma ya karanta ta a zaman majalisar na yau Laraba.

Okorocha wanda ɗan jam’iyyar APC ne mai mulkin Najeriya, shi ne tsohon gwamnan Jihar Imo na baya-bayan nan da ke kudu maso gabashin ƙasar.

Shi ne mutum na baya-bayan nan da ya bayyana aniyarsa ta yin takara a APC a zaɓen da za a gudanar tskanin watan Fabarairu zuwa Maris na 2023.

Sauran waɗanda ke fatan su gaji Shugaba Muhammadu Buhari a APC sun haɗa da jagoran jam’iyyar, Bola Ahmed Tinubu, da Gwamnan Ebonyi David Umahi, da tsohon Gwmnan Abia Sanata Orji Kalu.

Yayin da ake kokarin tunkarar shekarar 2023, wasu daga cikin masu rike da madafun iko a gwamnati da siyasa daban-daban sun fara nuna sha’awarsu na neman ganin jam’iyyun su, sun tsayar da su ‘yan takara a babban zaben 2023.

latest news in nigeria today 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Barrister Sa’idu ya kama aiki bayan ya maye gurbin Muhyi Magaji

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rantsar...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...

Jami’ar Bayero ta Kano ta yi sabon shugaba

Farfesa Haruna Musa, ya karɓi ragamar shugabancin jami’ar Bayero...

Gwamnatin Kano ta amince Barau FC ta yi wasa a filin Sani Abacha

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kungiyar kwallon kafa...

Gwamnatin Tinubu na takalar Kwankwaso da fada – Buba Galadima

Jigo a jam'iyyar NNPP, kuma na hannun tsohon gwamnan...

Newcastle United ta dauki dan wasan tsakiya Jacob daga Aston Villa

Newcastle United ta sanar da daukar dan wasan tsakiya...

Hisba ta kama ‘yan Mata 62 da zargin aikata baɗala a Kano

Hukumar Hisbah ta kama mutane 62 kan zargin aikata...

NNPP ta yi tafka magudi a zabencike gurbin Kano – Farouk Lawan

Tsohon dan majalisar wakilai, Farouk Lawan, ya yi zargin...

Dan shugaban kungiyar Boko Haram ya shiga hannu

Hukumomi a ƙasar Chadi sun kama yaron shugaban ƙungiyar...
X whatsapp