fidelitybank

Rikicin APC: Uwar Jam’iyar APC ta nesanta kanta da tsagin Shekarau

Date:

Kwamitin tsare-tsare na jam’iyyar APC (CECPC) ya nesanta kansa da bangaren Sanata Ibrahim Shekarau na jam’iyyar a jihar Kano.

Shugaban jam’iyyar na kasa, wanda ya bayyana matsayinsa kan taron da aka ce jam’iyar ta gudanar, ta ce ba ta aike da kwamatin zuwa jihar Kano ba.

Sakataren jam’iyyar APC na kasa CECPC, John Akpanudoedehe, wanda ya bayyana hakan a lokacin da ya ke zantawa da manema labarai a Abuja ranar Litinin, ya ce, ba ta da wani kwafin hukuncin da babbar kotun Abuja ta yanke wanda aka ce ta amince da bangaren Shekarau.

PlatinumPost ta rawaito cewa an yi takun-saka tsakanin bangaren Shekarau na APC da bangaren zartaswar APC na jihar Kano, karkashin jagorancin shugabanta, Abdullahi Abbas.

Shugaban jam’iyyar APC da aka sani ya na biyayya ga Gwamna Abdullahi Ganduje.

A wata tattaunawa ta daban, Barista Auwwal Ibrahim wanda ya jagoranci tawagar da ta gudanar da taron majalisar wadda ta samar da Abdullahi Abass a matsayin shugaba, ya shaida wa manema labarai cewa taron da Gwamna Ganduje ya halarta ita ce ta sahihanci.

sani ahmad

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp