fidelitybank

Ranar Mata ta duniya: Ina yabawa mahaifiya ta Hajiya Kande

Date:

Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar ya yabawa mahaifiyarsa, marigayiya Hajiya A’isha Kande da ta raine shi, shi kadai a lokacin da mahaifinsa ya rasu.

Atiku Abubakar, a wani rubutu da ya rubuta a yau, 7 ga watan Maris, domin tunawa da ranarĀ  mata ta duniya da za ta zo gobe 8 ga watan Maris, ya ce, a yau, akwai Aisha Kande da dama, wadda a kullum tarihinta na wahala da wahala wajen tarbiyar ā€˜ya’ya masu kwazo.

Atiku ya ce, ā€œIna binta da yawa daga abin da na zama a rayuwa ga Allah da kuma ga mahaifiyata marigayiya, Hajiya Aisha Kande. Na rasa mahaifina tun ina karami. Domin haka, a zahiri, ni samfurin haihuwa ce ta mahaifiyata.ā€

ā€œDukkanin su a matsayin masu taimaka wa mazajensu ko matan da mazansu suka mutu kamar marigayiya mahaifiyata, matan da suka yi nasara da suka jure duk wata matsala wajen tarbiyyantar da ā€˜ya’yansu da tarbiyya da ilimi su ne ainihin jaruman da muke bikin a yau.

naija news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ę“ansandan jihar Kaduna, sun buʙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ʙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ā€˜Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ʙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ā€˜yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp