fidelitybank

QATAR 2022: Italiya ta mayar da hankali wajen cancantar shiga gasar – Mancini

Date:

Mai horas da kasar Italiya, Roberto Mancini ya bayyana nadama game da gazawar Italiya wajen samun tikitin shiga gasar cin kofin duniya kai tsaye, ya kuma gargadi ‘yan wasan sai da su manta da nasarar da su ka samu a gasar Euro 2020 kafin wasan.

Italiya wacce ba ta samu shiga gasar cin kofin duniya ta 2018 ba, ta samu sauyi a lokacin tsohon kocin Inter da Manchester City Mancini. Hakan ya kai ga nasara a gasar Euro 2020 – gasar cin kofin Turai ta farko tun 1968.

Azzurri ta fara buga wasanni 37 a tarihin duniya ba tare da an doke ta ba, wanda ya kare a hannun Spain a wasan kusa da na karshe na gasar cin kofin duniya a watan Oktoba, amma burinsu na gasar cin kofin duniya ya rataya a wuya.

Italiya ce ta zo ta biyu da Switzerland a rukunin C, haka kuma Portugal da Serbia a rukunin A. Sannan kuma an fitar da biyu a kan hanyar buga wasa daya, wanda hakan ke nufin babu yadda za a yi ‘yan wasan Mancini da su Cristiano Ronaldo da sauran, su tsallake zuwa gasar a kasar Qatar 2022.

Italiya ta tsallake zuwa Arewacin Macedonia a wasan kusa da na karshe a karshen Maris kuma Mancini ya na fatan kungiyarsa ta samu nasarar tabbatar da cancantar tun da farko.

Wasan da za’a fafata ne a wasa daya, inda Italiya da Portugal za su karbi bakuncin Arewacin Macedonia da Turkiyya a wasan kusa da na karshe.

Wadanda su ka yi nasara a wadannan wasannin daf da na kusa da na karshe za su hadu a wasan karshe, inda Portugal ko Turkiyya za su kasance a gida, domin samun gurbin zuwa Qatar 2022.

assu update

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...

Tinubu ya haramta fitar da ɗanyen man kaɗanya

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya bayar da umarnin dakatar...

Hisba ta karɓi ƙorafe-ƙorafe 83,776 a Kano

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa, a...

Ganduje ba dan cin hanci ba ne – Martanin Garba Ga Gwamnatin Kano

Tsohon kwamishinan yaɗa labarai na Jihar Kano, Muhammad Garba,...

Kungiyar Malaman Jami’o’i bangaren BUK sun yi zanga-zangar Lumana

Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), reshen Jami’ar Bayero Kano (BUK),...

An gargadi Borno da Yobe da Jigawa su zama cikin shirin ambaliya

Akwai yiwuwar samun ambaliya a jihohin Borno, Jigawa da...
X whatsapp