fidelitybank

Peter Obi na nan a cikin jam’iyyar har yanzu – LP

Date:

Shugaban ƙungiyar Obidient Movement, Dr. Tanko Yunusa ya ce tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na Jam’iyyar Labour, Peter Obi na nan a cikin jam’iyyar har yanzu.

Yunusa ya bayyana haka ne a wajen taron ƙungiyar da aka yi a jihar Oyo, wanda aka tara ƴan siyasa da masana da ƙungiyoyin siyasa a jihar domin tattaunawa game da siyasar ƙasar.

Jaridar Daily Trust ce ta ruwaito shugaban ƙungiyar yana bayyana hakan, inda ya ce, “domin warware shubuha da ake ciki, har yanzu Peter Obi ɗan Jam’iyyar Labour ne. Kun dai san akwai wasu matsaloli a jam’iyyar waɗanda ake jiran INEC ta kawo maslaha a game da su.”

Ya ƙara da cewa idan aka zaɓi Obi a matsayin shugaban Najeriya, “wa’aɗi ɗaya zai yi, kuma a wannan wa’adin ɗayan ne zai kawo canjin da ake buƙata. Yawancin matsalolin da muke fuskanta za a iya magance su a shekara ɗaya idan aka yi abun da ya dace. Kuma zai iya domin ya yi an gani a lokacin da yake gwamnan jihar Anambra.”

the sun news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp