fidelitybank

PDP za ta gabatar da ƙudirin bai ɗaya a kan batun shiyya-shiyya

Date:

Kwamitin shiyya na jam’iyyar PDP ta PDP ta ce, za ta gabatar da kudurinta na bai daya kan batun shiyya-shiyya ga kwamitin zartaswar jam’iyyar na kasa (NEC).

Shugaban kwamitin kuma gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ne ya bayyana hakan, bayan taron kwamitin da aka gudanar a masaukin gwamnan jihar Benue a ranar Talata a Abuja.

Ortom, wanda bai bayyana matakin shiyya-shiyya na kwamitin da kuma lokacin da za a mika shi ba, ya ce, mambobin kwamitin 37 ne suka amince da shi gaba daya.

“Mun kammala taron mu ne, bayan mun tashi daga taron da muka yi a makon jiya.

“Albishir ga hadin gwiwar magoya bayan jam’iyyar PDP da ‘yan Najeriya shi ne mun warware kuma kowa a cikinmu, mambobi 37 sun amince da matsayin da za mu gabatar wa hukumar zabe,” Ortom ya ce.

punch newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp