fidelitybank

Orji Kalu ya ziyarci Nnamdi Kanu a hannun DSS

Date:

Bulaliyar majalisar dattawa, Sanata Orji Uzor Kalu, ya ziyarci shugaban masu fafutukar kafa kasar Biafra (IPOB) da ake tsare da shi a ofishin DSS dake Abuja.

Tsohon gwamnan jihar Abia, wanda ya bayyana hakan a cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na Facebook a ranar Litinin, ya ce yana da cikakkiyar masaniyar cewa Kanu ya na tattara mabiya ta hanyar neman ‘yancinsa.

Kalamansa: “Da yammacin yau, na ziyarci dan uwana, Maazi Nnamdi Kanu a hannun DSS, Abuja. Na same shi cikin koshin lafiya da kulawa kuma muka tattauna a matsayin ‘Umunne’. A 2001 lokacin da na ke Gwamna na ziyarci mahaifinsa Eze Israel Okwu Kanu sarkin gargajiya na Akwara Ukwu, kuma tun a lokacin dangi sun kasance kusa da ni sosai. Na fahimci cewa Nnamdi ya na da mahaukatan mutane da suka kafe shi a bayansa kuma na Æ™arfafa shi ya yi la’akari da illar wasu ayyuka da maganganu, domin kare kansu. Ko da ya ke, akida na da akidarsa sun bambanta, Allah ya sa mu zama ‘yan’uwa kuma ba za mu iya guje wa juna ba. Ina bashi shawara da yan Najeriya nasiha mai kyau…Ko shi da iyalinsa sun saurare ni ko ba su saurare ni ba, zan ci gaba da yi masa nasiha kamar yadda na saba yi a baya. Abin da muke bukata shi ne zaman lafiya da kwanciyar hankali.”

taraba news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp