fidelitybank

Omicron: Mutane Uku sun kamu a Najeriya – NCDC

Date:

Hukumar yaƙi da cutuka masu yaɗuwa a Najeriya (NCDC) ta ce ta samu ƙarin mutum uku da ke ɗauke da sabon nau’in korona na Omicron a ƙasar.

Wata sanarwa da hukumar ta fitar a ranar Talata ta ce, yanzu haka jumillar mutum Shida ne ke ɗauke da Omicron a Najeriya.

Ta ƙara da cewa dukkan mutanen da suka harbu da cutar sun yi balaguro zuwa Afirka ta Kudu a ‘yan kwanakin nan.

Tuni ƙasashen Birtaniya da Kanada suka hana matafiya daga Najeriya shiga ƙasashensu saboda sabon nau’in cutar, matakin da ‘yan Najeriyar suka bayyana a matsayin wariya.

Tun a ranar 1 ga watan Disamba ne dai hukumar ta bayar da rahoton mutum uku na farko da ta tabbatar sun kamu da cutar.

tribune newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An sake mayar da yan Najeriya 294 gida daga Nijar

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya Nema ta...

An gano motoci 35 da aka sace a wata shida

Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa a Najeriya ta ce...

Shugaban Laberiya ya je ta’aziyyar Buhari a Monrovia

Shugaban Ƙsaar Laberiya Joseph Nyuma Boakai ya kai ziyarar...

Rundunar Yansandan Kaduna ta hana gangamin goyon bayan Peter Obi

Rundunar 'yansandan Najeriya reshen jihar Kaduna ta hana gudanar...

Iran ta zartar da hukuncin kisa a kan Mutane 3

Hukumomi a Iran sun zartar wa mutum uku hukuncin...

Ƴansanda sun kama ƙasurgumin ɗanbindiga a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta ce, jami'an ta sun...

Sudan ta Kudu ta yi ta’aziyyar Buhari

Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Sudan ta Kudu, Ambasada Akuei...

Trump ya na fama da cuta mai kumbura kafa da toshewar hanyar jini

A ranar Alhamis ne Fadar White House ta sanar...

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...

Rasha tarnaki ce a wajen Tarayyar Turai – Jamus

Shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz ya shaidawa BBC cewa...

Amurka ba ta goyon bayan Isra’ila a harin Syria – Trump

Amurka ta ce ba ta goyon bayan hare-haren da...

Tinubu zai zo Kano ta’aziyyar Dantata

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai kai ziyara Kano yau...
X whatsapp