fidelitybank

Mbappe ya goge tarihin da Messi ya kafa a gasar zakarun Turai

Date:

Ɗan wasan gaban PSG, Kylian Mbappe ya kafa tarihin zama ɗan wasa mafi ƙarancin shekaru da ya zura ƙwallaye 31 a gasar cin kofin Zakarun Turai.
Mbappe dan Faransa mai shekaru 22 ya kafa tarihin ne bayan ƙwallaye biyu da ya jefa a ragar Club Brugges yayin haɗuwar ƙungiyoyin biyu a daren jiya.
A mintuna 7 na farkon wasan na jiya ne Mbappe ya zura kwallaye 2 gabanin ya taimakawa Messi ya kara kwallo guda a minti na 37 kana PSG ta samu bugun fenariti da ya kaita ga nasarar ta kwallaye 4 da 1 kan Club Brugge.
Kafin nasarar ta jiya dai Messi ke da tarihin zura kwallaye 30 a karkashin gasar tun yana da shekaru 23 amma kuma yanzu Mbappe ya goge tarihin tare da zamowa dan wasa mafi karancin shekaru da ya kai ga nasarar zura kwallaye 31 a gasar.

besda

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...
X whatsapp