fidelitybank

Matasa sun yi yunkurin kona makarantar su Hanifa

Date:

Matasan yankin Dakata Kawaji a jihar Kano, sun fusata tare da kokarin cinna wuta tare da kona makarantar marigayiya Hanifa wadda aka yi garkuwa da ita aka kuma kashe ta.

Alkibila ta rawaito cewa, yunkurin matasan bai samu nasara ba, duk da sun kona tayoyi tare da tare titin yankin.

Tuni dai jami’an ‘yan sanda mota 5 suka halacci wajen, domin dakile aikata barna.

Duk da matasan sunci al’washin kone makarantar a daren ranar Alhamis, hakar su ba ta cimma ruwa ba.

Yanzu haka wanda ake zargi da kashe ta malamin makarantar su, ya tabbatarwa da ‘yan sanda cewa, da hannun sa ya dauko ta Babur din Adaidaita Sahu, ya kuma bata maganin Bera ta sha sann

Hoton marigayiya Hanifa tare da makarantar su

 

Wannan ya biyo bayan sace wata yarinya yar shekaru 5 mai suna Hanifa da take makarantar da malamin su kuma mai makarantar ya yi tare da kashe ta.

general news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ę“ansandan jihar Kaduna, sun buʙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ʙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ā€˜Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ʙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ā€˜yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp