fidelitybank

Masu aski sun ƙara farashi a Kano

Date:

 

Ƙungiyar Masu Askin Baba, reshen Jihar Kano ta sanar da ƙarin farashin aski a faɗin jihar.

Da ya ke zantawa da manema labarai a Kano a yau Litinin, Shugaban ƙungiyar na Kano, Muhammad Sagir Adam, ya ce ƙarin ya zama dole sakamakon hauhawar farashin kayaiyakin askin.

A cewar sa, farashin duk kayayyakin da su ke saya domin yin aski ya yi yashin gwauron zabi, in da ya ce “hatta kuɗin haya ma ya tashi.”

Adam ya sanar da cewa da ga yanzu aski da a ke yi a naira ɗari 2 ya koma Naira dari 3, na ɗari 3 ya koma naira ɗari 4.

Ya yi bayani da cewa “muma ba laifin mu bane. Ka san sana’a sai da riba. To, idan mu ka ci gaba da yin Aski a haka, to sai dai muyi ta samun faduwa, ballantana ma riba,” in ji shi

kano news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...

Rasha tarnaki ce a wajen Tarayyar Turai – Jamus

Shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz ya shaidawa BBC cewa...

Amurka ba ta goyon bayan Isra’ila a harin Syria – Trump

Amurka ta ce ba ta goyon bayan hare-haren da...

Tinubu zai zo Kano ta’aziyyar Dantata

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai kai ziyara Kano yau...

Tarayyar Turai tamince da ƙaƙaba wa Rasha sabbin takunkumai

Ƙungiyar Tarayyar Turai ta amince da ƙaƙaba wa Rasha...

Gwamnan Filato ya zargi Jami’ai da kin kama ‘yan bindiga

Gwamnatin jihar Filato ta zargi jami'an sojojin ƙasar da...

Za a yi wa Buhari addu’a a Abuja

Gwamnatin Tarayya za ta jagoranci gudanar da taron addu'o'i...

Buhari ya ban umarni na kula da Talakawan Najeriya – Peter Obi

Jagorar jam'iyyar LP a Najeriya, Peter Obi ya ce,...

Sojojin hadin gwiwa sun hallaka ‘yan Boko Haram a tafkin Chadi

Rundunar hadin gwiwa mai yaƙi da Boko Haram a...

Na yi rashin aboki na gari kuma Najeriya ta rasa mutumin kirki – Tinubu

Shugaban Kasa, Bola Tinubu, na ci gaba da alhinin...

Shettima ya jagoranci yi wa Buhari addu’o’i na musamman a Daura

An gudanar da addu'o'i na musamman don neman gafara...

Isra’ila ta kashe mana fararen hula – Syria

Shugaban Syria, Ahmed al-Sharaa ya zargi Isra'ila da kai...
X whatsapp