fidelitybank

Manchester United ta dauki Antony a kan kudi fam miliyan 86

Date:

Sabon dan wasan Manchester United, Antony, ya bayar da dalilan shiga kungiyar.

Manchester United ta tabbatar da kammala siyan dan wasan na Brazil kan kudi fan miliyan 86 daga Ajax.

A safiyar ranar Alhamis ne United ta sanar da kulla yarjejeniyar, inda ta sanya hannu kan kwantiragin har zuwa shekarar 2027.

Antony ya shaida wa shafin yanar gizon kulob din cewa, “Wannan wani lokaci ne mai ban mamaki a cikin rayuwata don shiga daya daga cikin manyan kungiyoyi a duniya.

“Yin wasa a karkashin Erik ten Hag a Ajax ya dace da ni da ci gaba na. Salon wasan kwallon kafa da kocinsa yana fitar da mafi kyawu a cikina, kuma ina jin dadin abin da ya gaya mani game da tsare-tsarensa da burinsa a Manchester.

“Lokacina a Ajax yana da ban mamaki kuma koyaushe zan kasance mai godiya ga amanar da suka ba ni… kuma ba zan iya jira in shiga sabbin takwarorina ba tare da taka rawar gani na kawo nasara a Manchester United.”

sun newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp