fidelitybank

Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci Taliban su bar yara mata su yi karatu

Date:

Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres, ya nemi shugabannin Taliban da su bar yara mata su ci gaba da zuwa makarantu domin neman ilimi a fadin Afghanistan.

Cikin wani sako da ya aike a jiya Talata, yayin bikin ranar Ilimi ta duniya, Sakataren MDD ya nemi yara su ci gaba da zuwa sakandire da jami’o’i domin ci gaban Æ™asar.

Ya Æ™ara da cewa, ” bayar da damar neman ilimi wani É“angare ne na ‘yan cin É—an adam, kuma wata dama ce ta haɓɓa girman al’umma da tattalin arziki da kuma samar wa daidaikun mutane aikin yi.”

MDD dai ba ta kallon gwamnatin Taliban a Afghanistan a matsayin halastacciya.

Mista Guterres ya yi kira ga duniya ta gyara tsarin ilimi domin samar da al’ummar da kowa ke da dama iri guda, a kuma samar da yanayin tattalin arziki da zai yi daidai da yanayin da ake ciki a kowacce kasa domin ci gaban duk wani dalibi a duniya.

today daily post news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp