fidelitybank

Majalisa za ta gudanar da bincike a kan man fetur da matata

Date:

Majalisar wakilan Najeriya ta ce, za ta kaddamar da bincike kan yawan man da ake amfani da shi da kuma halin da matatun man kasar ke ciki.

‘Yan majalisar sun bayyana hakan ne bayan da gwamnatin kasar ta ce, za ta ci gaba da bayar da tallafin man, inda Ministar kudi Zainab Ahmed ta ce, “Akwai bukatar a kara kasafin kudin kasar na wannan shekara da Naira tiriliyan 2.557 a matsayin kudin da za a biya tallafin”. 

A jiya Laraba Ministar da ta bayyana hakan ta ce, kamfanin mai na kasar, NNPC, ne ya bukaci a ba shi Naira biliyan dubu uku, wato tiriliyan uku domin biyan tallafin man a wannan shekara ta 2022, wanda kiyasi ke nuna cewa a duk wata za a biya naira biliyan 270 a tallafin.

Wannan dai na zuwa ne bayan da gwamnatin kasar ta dakatar da shirinta na janye tallafin man daga watan Yuli kamar yadda ta tsara a baya.

nigeria 
news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

QPC ta nemi INEC ta soke zaɓen Kano

Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta nemi hukumar zaɓe...

Zaɓen Kano: An kama Mutane 288 da tayar da zaune tsaye

Rudunar ƴansandan jihar Kano, ta sanar da kama mutum...

An Kama wakilin jam’iyya da Naira miliyan 25.9 na Siyan Kuri’a

Jami’an tsaro sun kama wani da ake zargin wakilin...

Farashin kayan abinci na rugu-rugu a Najeriya – NBS

Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta ce hauhawar farashin...

Kotun Kano ta ce a kamo mata Dagacin Tamburawa

Kotun Shari’ar Musulunci da ke shelkwatar Hisbah a Kano,...

Kotu ta ƙwace motocin gwamnatin Zamfara guda 40 daga hannun Matawalle

Kotun Daukaka Kara da ke a Sokoto ta tabbatar...

A na cigaba da gudanar da zaben cike gurbi harda Kano

Kano na ɗaya daga cikin jhihohin da ake kaɗa...

Mutane 12 sun mutu a wani hatsari a Kano – FRSC

Hukumar Kiyaye Haddura ta Ƙasa (FRSC) reshen Kano, ta...

Masarutar Rano ta haramta aurar da Yaran da ba su kammala karatun Firamare ba

Masarautar Rano a Kano ta haramta cire yarinya daga...

Matatar Dangote za ta fara jigilar mai kyauta ga gidajen mai

Matatar man Dangote za ta fara jigilar mai kyauta...

An sassata rikicin da aka shafe shekaru 30 kan Masallacin Sharada da Islamiyya

Tsohon dan takarar gwamnan Kano, Malam Sha’aban Ibrahim Sharada,...

Duk da kalubalen ‘yan siyasa a Kano mun shirya a zaben cike gurbi – INEC

Kwamishinan hukumar zaɓe mai zaman kanta (INEC) reshen jihar...
X whatsapp