fidelitybank

Kar Ghana ta bata lokacin ta a wasanta da Najeriya – Patrick Boamah

Date:

Wani dan majalisar dokokin Ghana, Patrick Boamah, ya bukaci al’ummar kasar da su yi watsi da wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya da za su yi da Najeriya a shekarar 2022.

Ghana za ta kara da Najeriya a watan Maris a wasan gurbin cancantar shiga gasar cin kofin duniya da za a gudanar a kasar Qatar na 2022.

Boamah ya ce“Kar Ghana ta bata lokacinta da Najeriya, wanda kungiyar ta Super Egles ta fi Black Stars kyau da iya taka leda”.

“Idan akwai bukata, ya kamata mu rusa kungiyarmu ta kasar mu shirya kungiya cikin shekaru biyar masu zuwa,” in ji Boamah a zauren majalisar, a cewar Citi Sports via Goal.

“Kada mu bata lokacinmu da Najeriya a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya na gaba.

“Ku dubi tawagar da Najeriya ke da su, duk da cewa an fitar da su a gasar, amma ba na tunanin da wannan tsarin da muke da shi, za mu iya jurewa ‘yan Najeriya.”

Black Stars dai ba su taka wata rawar gani ba a gasar cin kofin nahiyar Afrika da ake gudanarwa a kasar Kamaru.

tribune

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Za mu É—auki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta É—aukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu Æ™awayen Amurka za su É—anÉ—anar kuÉ—arsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta É—aure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miÆ™a saÆ™on ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...
X whatsapp