fidelitybank

Majalisa ta dakatar da zaman ta sakamakon mutuwar mamban ta

Date:

Majalisar dattijai a ranar Talata, ta dakatar da zamanta kan mutuwar dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Egor/Ikpoba-Okha a Edo, Jude Ise-Idehen.

Ise-Idehen, har zuwa rasuwarsa, dan majalisar wakilai ne a karkashin jam’iyyar PDP.

Majalisar dattijai da ta dawo daga hutun makonni biyu, ta dage zamanta zuwa ranar 20 ga watan Yuli, domin karrama marigayin wanda ya rasu a ranar 1 ga watan Yuli yana da shekaru 52 a duniya.

Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sen. Ajayi Boroffice (APC-Ondo) ne ya gabatar da kudirin dage zaman, sannan shugaban marasa rinjaye, Sen. Philip Aduda (PDP-FCT) ya goyi bayansa.

Majalisar dattijai, ta kuma yi shiru na minti daya don makokin marigayin kafin ta dakatar da zaman majalisar.

Majalisar ta samu jagorancin mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ovie Omo-Agege (APC – Delta Central).

mmm.nnn.

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp