fidelitybank

Mai mata 59 da ‘ya’ya da jikoko 300 ya mutu

Date:

Mutumin da ya auri mata 59 ya kuma haifi ‘ya’ya da jikoki 300, Mista Simon Odo, wanda a ka fi sani da ‘Sarkin Shaidan’ ya mutu.

Marigayi Odo, wanda ya fito daga yankin Aji a karamar hukumar Igbo-Eze ta Arewa a jihar Enugu, ya mutu ne da sanyin safiyar Talata bayan ya yi fama da gajeruwar rashin lafiya.

Mista Emeka Odo daya daga cikin ‘ya’yan da ya tabbatar wa Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya NAN, rasuwar mahaifinsa a gidansu ya ce,”Mahaifi na ya rasu ya na da shekaru 74 a duniya”.

Odo ya ce,”Tuni aka fara shirin binne mahaifi na bisa ga umarnin mahaifinsa ga mata da ‘ya’yansa cewa kada a ajiye gawarsa a dakin ajiyar gawa idan a ka tabbatar da mutuwarsa, amma a binne shi da wuri”.

“Eh mahaifina wanda a ka fi sani da Sarkin Shaidan ya mutu; Ya rasu ne a safiyar ranar Talata saboda ya yi jinya tsawon makonni uku da suka gabata. Muna yin taron dangi, domin kammala shirye-shiryen binne shi tunda ya umarce mu da kada mu sanya gawarsa a dakin ajiyar gawa,” inji shi.

 

nnn.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp