fidelitybank

Mai bayar da shawara: Ganduje ya nada Lamin Sani

Date:

Gwamna Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya nada tsohon shugaban karamar hukumar Nassarawa kuma tsohon shugaban kungiyar kananan hukumomin Najeriya ALGON reshen jihar Kano, daga shekarar 2018 zuwa 2021, Lamin Sani Zawiya a matsayin mai baiwa gwamna shawara na musamman kan harkokin kananan hukumomi. da Al’amuran Mulki.

Cikin wata sanarwa da sakataren yada labarai na gwamnan Kano, Abba Anwar ya sanyawa hannu a ka kuma rabawa manema labarai.

Ya ce nadin ya fara aiki ne tun daga ranar 2 ga watan Nuwamba, 2021, kamar yadda takardar ta nuna.

Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kuma hori sabon mai bashi shawara a kan kananan hukumomi, Lamin Sani Zawaiya cewa da ya tsaya ya yi aikin sa bisa gaskiya darikon amana.

 

bbc news nigeria today live

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp